iqna

IQNA

karon farko
A karon farko cikin shekaru 100 da suka gabata;
IQNA - Masallatan birnin gabar tekun kasar Girka a karon farko cikin shekaru 100 da suka gabata sun gudanar da Sallar Idin Al-Fitr a sabon masallacin wannan birni.
Lambar Labari: 3490973    Ranar Watsawa : 2024/04/12

Ahmad al-Tayeb, Sheikh Al-Azhar Sharif, ya halarci taron komitin sulhu, inda ya gabatar da jawabi kan sakon Musulunci na tabbatar da zaman lafiya da tsaro a duniya.
Lambar Labari: 3489302    Ranar Watsawa : 2023/06/13

Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen Amurka ta bayyana rashin jin dadin ta da maido da alakar da ke tsakanin Hamas da Syria, inda ta yi ikirarin cewa wannan matakin zai cutar da muradun al'ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3488047    Ranar Watsawa : 2022/10/21

A karon farko;
Tehran (IQNA) A karon farko Sheikh Al-Azhar ya zabi mace a matsayin mai ba shi shawara.
Lambar Labari: 3487889    Ranar Watsawa : 2022/09/21

Tehran (IQNA) An buga kur’ani mai tsarki a karon farko a shekara ta 1530 miladiyya a birnin Venice na kasar Italiya, amma ba kamar yadda ake yi a halin yanzu ba, mawallafa ne suka rubuta shi a wancan zamanin.
Lambar Labari: 3487503    Ranar Watsawa : 2022/07/04

Tehran (IQNA) A karon farko a tarihin kasar Australia an nada wasu ministoci biyu na musulmi a sabuwar gwamnati.
Lambar Labari: 3487374    Ranar Watsawa : 2022/06/02

tehran (IQNA) An gudanar da buda baki a karon farko tare da halartar daruruwan mutane a daya daga cikin gundumomin birnin Cape Town na kasar Afirka ta Kudu.
Lambar Labari: 3487160    Ranar Watsawa : 2022/04/12

Tehran (IQNA) a karon farko an gudanar idin kirsimati a kasar Saudiyya a wannan shekara
Lambar Labari: 3486726    Ranar Watsawa : 2021/12/25

Tehran (IQNA) Reuters ya bayar da rahoton cewa kutsa cikin wayoyin wasu jami'an Amurka ta hanyar yin amfani da manhajar kamfanin NSO na isra’ila.
Lambar Labari: 3486640    Ranar Watsawa : 2021/12/04

Tehran (IQNA) a karon farko wata musulma mai sanye da lullubi ta tsaya takarar majalisar birnin Rom na Italiya.
Lambar Labari: 3486371    Ranar Watsawa : 2021/10/01

Tehran (IQNA) jami'an 'yan sanda na masarautar Saudiyya sun kai farmaki a kan masu tarukan juyayin dararen Muharram a yankin Qatif.
Lambar Labari: 3486194    Ranar Watsawa : 2021/08/12

Tehran (IQNA) a karon farko an girke ‘yan sanda mata a cikin masallacin Makka mai alffarma.
Lambar Labari: 3485830    Ranar Watsawa : 2021/04/20

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron tunawa da wafartin manzon Allah (SAW) a mcibiyar Imam Ali (AS) a birnin Stockholm fadar mulkin kasar Sweden.
Lambar Labari: 3480978    Ranar Watsawa : 2016/11/27